Yadda Akayi jana'izar Shahararriyar Jaruma "Saratu Daso" a fadar mai martaba sarkin Kano in...

Yadda Akayi jana'izar Shahararriyar Jaruma "Saratu Daso" a fadar mai martaba sarkin Kano inda Mai Martaba Aminu Ado Bayero ya halarci sallar jana'izar.

Abokan aikin marigayiya Saratu Gidado da dama sun halarci jana'izar tare da wasu fitattun mutane a Kano da kuma sauran mutanen gari.








Ku Kalli Cikakken Bidiyon 🎦👇

Allàh Ya Jiƙan Saratu Giɗaɗo Dasó.🤲


Tabbas Akwai Babban Darasi A Mutuwar Jaruma "Saratu Daso" Wanda Duk W...😭👇


Post a Comment

Previous Post Next Post