Masha Allah🥰 Hotunan Jarumi Ali Nuhu tare da Asalin Mahaifansa, Matarsa, da Kuma ‘Yayansa...

Gwanin Sha’awa Hotunan Fitaccen Jarumi a Masana’antar Kannywood "Sarki Ali Nuhu" Wanda a Yanzu Shine Shugaban Hukumar Finafinai ta Nigeria baki daya.🇳🇬

Mun Kawo Maku Hotunan sa tare da Asalin Mahaifansa, Matarsa , tare da Yayansa guda biyu.❗

~~~`•••`~~~

Allah Yasa Mudace 🤲

Al'barkacin Annabi Muhammad SAW 💓🕋







Wanne Fata Zakuyi Masu 🤲⁉️

Hira Ta Musamman Tareda Ali Nuhu Hadiza Gabon 🎦👇

Another Video 🎦👇

Once Again🎦👇

Muna Addu'ar Allah Yaji kanta Da Rahama 🤲


Post a Comment

Previous Post Next Post