Allah Sarki: Hotunan Yadda Jaruman Kannywood Suke Kuka a Gidan Marigayiya "Saratu Gidado" bayan Jin Rasuwar ta, Allah Ya Gafarta Mata...🤲


Allah Sarki: Hotunan Yadda Jaruman Kannywood Suke Kuka a gidan Marigayiya Saratu Gidado.

A jiya talata ne aka tashi da labarin rasuwar fitacciyar Jarumar Kannywood Saratu Gidado wacce akafi sani da daso wacce tayi Mutuwar fuji’a ne sai dai aka wayi gari babu ranta.

Jaruman Kannywood da dama sun kadu da jin rasuwar ta hakan wasu suke ta kuka da idanun su a yayinda sukaje gidan Marigayiyar!

Muna mata Addu’a Allah Ya Jikan ta da rahama Ameen

Kuyi Kasa Ku Kalli Bidiyoyin 🎦👇














Ku Kalli Cikakken Bidiyon 🎦👇






Ku Kalli Cikakken Bidiyon 🎦👇

Wasiyyiar Marigayiyya Daso😭👇


Allah Yaji kanta Da Rahama🤲

Al'farmar Annabi Muhammad SAW 💓🕋

Post a Comment

Previous Post Next Post