Sani Danja Zai Aurar da Babbar ‘Yarsa Rizqat Wacce ba Kowa ne Yasan taba...

Sanarwa: Sani Danja Zai Aurar da Babbar ‘Yarsa Rizqat Wacce ba Kowa ne Yasan taba, Allah Ya bada Zaman Lafiya🤲🕋

Babbar Yarinyar Jarumin Fina Finan Hausa Sani Danja Da Mansurah Isah, Wato Rizqat Sani Danja Zata Amarce. Inda Zata Aure Abdulsalam Abdulhameed,

Daurin Auren Da Za.ayishi A Ranar 18 Ga Watan Biyar Na Shekarar 2024, Za a Daura Auren Ne A Masallacin Jumma’a Na Unguwar Tudun Wada Dake Karamar Hukumar Nasarawa A Garin Kano.





KU Kalli Cikakken Bidiyon 🎦👇


Ku Kalli Cikakken Bidiyon 🎦👇

Another one 🎦👇

Ku Kalli Bidiyon 🎦👇

Allah Ya Basu Zaman Lafiya 🤲

Post a Comment

Previous Post Next Post