Marigayi Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Alh. Umar Musa Yar Addu'a Ya Cika Shekara 14 Da Rasuwa...

Marigayi Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Alh. Umar Musa Yar Addu'a Ya Cika Shekara 14 Da Rasuwa.❗

A rana mai kamar ta yau ce shekaru 14 da suka gabata aka yi janaizar tsohon shugaban kasa Alh. Umar Musa Yar'adua a mahaifar sa jihar Katsina. 

Hakika a wancen lokacin wannan hotunan jana'izar marigayin sun sanya dubben 'yan Najeriya zubar da kwalla.

Ya Allah gafartawa Malam Umaru Musa Yar'adua. Amin.🤲






Ku Kalli Cikakken Bidiyon 🎦👇

Allah Yaji kansa Da Rahama 🤲 Al'barkacin Annabi Muhammad SAW 💓🕋

~~~~~~•••√

KU Kalli Cikakken Bidiyon 🎦👇


Ku Kalli Cikakken Bidiyon 🎦👇

Another one 🎦👇

Ku Kalli Bidiyon 🎦👇

..

Post a Comment

Previous Post Next Post