Wani Dan Napep ya tsinci Wayar Iphone 13 pro max da kudinta ya haura Million Daya (1M) Kuma ya Mayarwa Mai ita…

Wani Dan Napep ya tsinci Wayar Iphone 13 pro max da kudinta ya haura Million Daya (1M) Kuma ya Mayarwa Mai ita… 

Yadda wani dan adaidaita sahu dan asalin jihar Katsinan Dikko, ya tsinci waya kirar kamfanin Apple wato iPhone 13 Pro Max wadda kudinta ya kai kusan Naira Miliyan daya (1M), a cikin babur dinsa, kuma ya maidawa mai ita kayar ta.❗

Bayan ya dawo mata da wayar, bai tambayi wani abu daga gareta ba, sannan da ta bashi kudi bai karba ba. Bayan ta roke shi da ya karba daga karshe ya karba tayi ta godiya.🙏

Wanne Fata Zakuyi Masa 🤲⁉️

~~~~~~`••••~~~~~~~

Kannywood News 🎦❗👇

Ku Kalli Bidiyon 🎦👇

Ku Kalli Bidiyon 🎦👇

Ku Kalli Bidiyon 🎦👇


#Kannywood_post💯🌹

Post a Comment

Previous Post Next Post