Jerin Hotunan Matan Kannywood Da Suke So "Adam A Zango" Ya Aure Su, Da Kuma Wanda Yace Yana So Ya Aura D...
1. Rukayya Abdurraman
Ta Nuna Masa ONE LOVE 💓🥰
2. Aisha Shushu
Ta Nuna Masa So Na Gaskiya 👌💓
3. Asma'u Abdullahi (Asmee Wakili)
Ya Nuna Masa Soyayyar Gaskiya 💯💞
4. Hafsat Hahib
Ita kuma Wannan (Hafsat Hahib) Shi Adam A Zango Ya Bayyana Duniya cewa Yana Sonta Da Aure So Na Gaskiya 👌💓💯