Mafi Yawanci Jaruman Kannywood suna daukar lokaci tare, lokatan shirya fim, wanda hakan ke jawo abota ko kulluwar zazzafar soyayya ke Afkuwa a tsakanin subda juna🥰
Bawai iya ga fitowa ne a matsayin ma’aurata ko masoya a fim ba, da yawan jaruman kan yi soyayya a zahiri, kamar yadda ake gani a fina-finan Daban-Daban👌
A Kannywood, masana’antar fina-finan Hausa a Arewacin Najeriya, akwai labaran Jarumai da suka fada soyayya da abokan Aikinsu da da yawa 💓💯
Wasu akan kai ga aure👰, amma wasu Kuma suna katsewa kafin a kai matakin Yin Aure.👌
GA JERIN JARUMAN NAN ZAMU KAWO MUKU A KASA 👇
1- Zamu fara da jarumin da yafi ko wane jarumi soyayya da jarumai shine Adam A Zango.
Jarumi Adam A Zango yayi soyayya da jarumai mata guda 8 a Masana’antar Kannywood, Ya auri biyu daga ciki sauran kuma duk bai aure su ba, ga jerin jaruman da bai aura ba.❗