Jerin Hotunan Matan Kannywood Da Suke So "Adam A Zango" Ya Aure Su, Da Kuma Wanda Yace Yana So Ya Aura.

Masoya Ina Neman Addu'ar Ku🤲❗

💓🌹Aisha Shushu 🌹💓



1. Rukayya Abdurraman 

Ta Nuna Masa ONE LOVE 💓🥰



2. Aisha Shushu

Ta Nuna Masa So Na Gaskiya 👌💓



3. Asma'u Abdullahi (Asmee Wakili)

Ya Nuna Masa Soyayyar Gaskiya 💯💞




4. Hafsat Hahib

Ita kuma Wannan (Hafsat Hahib) Shi Adam A Zango Ya Bayyana Duniya cewa Yana Sonta Da Aure So Na Gaskiya 👌💓💯




Wanne Fata Zakuyi Masa 🤲⁉️

Ku Kalli Cikakken Bidiyon 🎦👇

Ku Kalli Bidiyon 🎦👇 (Soyayya Ruwan Zuma)

Ku Kalli Bidiyon 🎦👇 (Ali Nuhu Muhammad)

Ku Kalli Bidiyon 🎦👇 (Tonan Asiri)😭


#KANNYWOOD🎦📢

Post a Comment

Previous Post Next Post