Sanarwa🗣️ Na biya G-fresh N500,000 Sannan Ya Yarda Ya Sak* ni, Yanzu dai Aure Ya Kare. Kuma Ina Masa Fatan Alkhairi 🤲 - Cewar Sayyada Sadiya Haruna

Yau Na Karɓi Takardar Sáki Daga Hannun G-Fresh Da Ya Yi Min, Bayan Na Ba Shi Zunzurutun Kuɗi Har Naira Dubu Ɗári Biyar, Ina Masa Fatan Alheri, Allah Ya Haɗa K0wa Da Rabonsa, Cewar Sayyada Sadiya Haruna

Menene ra'ayinku👌?




Ku Kalli Cikakken Bidiyon 🎦👇


GIDAN SARAUTA 2 TRAILER 🎦👇


Post a Comment

Previous Post Next Post