Masha Allah🥰 Wannan Sune Hotunan Asalin Mahaifan Tsohuwar Jarumar Kannywood Ummi Rahab Tareda Mijinta

A Karshe dai bayan cece Kuce da akai tayi kan Asalin Mahaifan tsohuwar Jarumar Kannywood, Ummi Rahab kafin Auren ta da Lilin Baba Jarumar ta hadu da iyayen nata a Kasar Saudiyya.🕋

Mutane da dama suna ta Fadin cewa bata da iyaye wanda hakan ya tada Kura Matuka a Masana’antar Kannywood sai a karshe Jarumar ta bayyana Iyayen nata bayan haduwarsu a Kasa Mai Tsarki.🕋

Kuyi Kasa Ku Kalli Cikakken Bidiyon 🎦👇





Ku Kalli Bidiyon 🎦👇

Ku Kalli Mai Nasara Yana Asibiti Babu Lafiya Acikin Shirin LABARINA 🎦👇

KU Kalli Cikakken Bidiyon 🎦👇

Ku Kalli Bidiyon 🎦👇

KU Kalli Cikakken Bidiyon 🎦👇

Wanne Fata Zakuyi Mata 🤲⁉️

Post a Comment

Previous Post Next Post