Kalli Jerin Jaruman Kannywood (13) da Sukayi Soyayya da Juna Amma Basuyi Aure ba, Abin Zai Baku Mamaki🫶🥰

Mafi Yawanci Jaruman Kannywood suna daukar lokaci tare lokatan shirya fim, wanda hakan ke jawo abota ko kulluwar zazzafar soyayya ke Afkuwa a tsakanin subda juna🥰

Bawai iya ga fitowa ne a matsayin ma’aurata ko masoya a fim ba, da yawan jaruman kan yi soyayya a zahiri, kamar yadda ake gani a fina-finan Daban-Daban👌

A Kannywood, masana’antar fina-finan Hausa a Arewacin Najeriya, akwai labaran Jarumai da suka fada soyayya da abokan Aikinsu da da yawa 💓💯

Wasu akan kai ga aure👰, amma wasu Kuma suna katsewa kafin a kai matakin Yin Aure.👌

GA JERIN JARUMAN NAN ZAMU KAWO MUKU A KASA 👇

1- Zamu fara da jarumin da yafi ko wane jarumi soyayya da jarumai shine Adam A Zango.

Jarumi Adam A Zango yayi soyayya da jarumai mata guda 8 a Masana’antar Kannywood, Ya auri biyu daga ciki sauran kuma duk bai aure su ba, ga jerin jaruman da bai aura ba.❗

1- Adam A Zango 







Ku Kalli Cikakken Bidiyon 👇

2- Ali Nuhu 




3- Abale 



Ku Kalli Cikakken Bidiyon 👇


4- Hamisu Breaker












Ku Kalli Cikakken Bidiyon 👇





Ku Kalli Cikakken Bidiyon 👇

Wanne Fata Zakuyi Masu 🤲⁉️

Post a Comment

Previous Post Next Post