Jarumin Barkwanci "Nura Yakubu" da Akafi sani da Yaya Dan Kwambo (Gidan Badamasi) Ya Aurar da Yarsa, Allah Ya Bada Zaman Lafiya🤲

Alhamdulillah🤲 An Ɗaura Auren Diyar Yaya Dan Kwambo Allah Ya Bada Zaman Lafia

An daura auren Diyar Fitaccen Me wasan Barkwancin nan a Masana’antar Kannywood Nura Dandolo wanda akafi sani da Yaya dan Kwambo acikin shiri me dogon Zango (Gidan Badamasi).

An wallafa hotunan bikin a Shafukan sada Zumunta kuma sauran jaruman shirin na kwana Casa’in sun nuna masa kara inda sukaje har gida domin tayashi farin ciki.🥰

Tabarakallah Yaya Dan kwambo Na Gidan Badamasi ya Aurar da Ƴarsa!




KU Kalli Cikakken Bidiyon 🎦 👇 

Another one 🎦 👇 



Ku Kalli Bidiyon (01) 🎦👇

Ku Kalli Bidiyon (02)🎦👇


Jaruman Kannywood Celebrities 💓 Da Shekarun su🥰⁉️

Gidan Sarauta 13 April 🥰🎦👇


$#~~~••••√√√√~~~~~#$

Related Post 🎦 👇 

KU Kalli Cikakken Bidiyon 🎦 👇 

Ku Kalli Bidiyon 🎦 👇 


Ku Kalli Bidiyon 🎦 👇 

Ku Kalli Bidiyon 🎦 👇 

Allah Ya Karawa Annabi Muhammad SAW 🕋 💓 Daraja


Post a Comment

Previous Post Next Post