Masha Allah🥰 Mai Martaba Sarkin Kano Alh. "Aminu Ado Bayero" ya taya Sarki "Ali Nuhu" Murna Bisa Mukamin Da Aka bashi, Na Shugaban masu film da waka na kasa...

@Jaridar "Aminiya" Ta Rawaito Cewa👇

Bayan ziyarar ce, Ali Nuhu ya rubuta a shafinsa na Facebook cewa, “Godiya da jinjina ga Mai Martaba Sarkin Kano @hrh_aminu_ado_bayero CRR CNOL JP da irin adduo’i da shawarwari da aka ba mu.

"Allah Ya bamu ikon yin biyayya a matsayin mu na ’ya’ya, Ya kuma ja da ran sarki, Allah Ya rika da hannayenka, bijahi rasulillah sallalahu alaihi wa sallam."

Kano dai ita ce cibiyar Kannywood, uwan masana’antar fina-finan Hausa a Arewacin Najeriya da ma ketare.

Masana’antar wadda daga cikinta Ali Nuhu ya fito, ya kuma samu daukaka na fatan shugabancinsa a hukumar zai ba ta damar samun ci gaba da kuma karin shiga a wajen gwamnati ta yadda za a rika damawa da ita yadda ya kamata.

"Muna Tayashi murna Tareda Addu'ar Allah Ya Tsareshi Daga Makiya"🤲

Ku Bidiyon 👇


"Shugabanci Yana Bukatar Gaskiya, Adalci, Hakuri, Rokon Amana D.S.S"

Fadar Shugaban Kasa👇


Tarihi ya Mai-mai kansa👇


Wanne Fata Zakuyi Masa 🤲⁉️

~~~•••••~~~~

Wata Sabuwa: Ko Maqiyina Ba Zanso Abashi Makamin Da Aka Bawa Ali Nuhu S...👇

Post a Comment

Previous Post Next Post